iqna

IQNA

jaoran juyin juya halin muslunci a iran
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, jaoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana alhininsa dangane da girgizar kasar da ta auku a daren jiya a yankin Kermanshah da ke yammacin kasar, tare da yin kira da a kara mayar da hankali wajen kai dauki ga wadanda abin ya shafa.
Lambar Labari: 3482095    Ranar Watsawa : 2017/11/13